Ma'anar bukukuwan hausawa akasar hausawa yasamo asaline tun iyaye da kakanni bikine da ake nuna farin ciki acikinsa da Kuma haduwar mutane wajen daya domino nuna farin ciki.
IRE- IREN BUKUKUWAN HAUSAWA
1* Bikin suna
2* Bikin aure
3* Bikin sallah
BUKIN SUNA: Bikin suna ya samo asaline tun iyaye da kakanni Kuma bikine da akeyin shin idan ansamu katuwa .
BUKIN AURE: Bikin aure ya Sami asaline tun iyaye da kakanni bikine da ake yinshi idan saurayi da budurwa sun fahimci junansu bikine na nuna farin ciki aciki da Kuma godiya ga Allah daya nuna muku wanna ranar. AKASAR HAUSA
Ma'anar bukukuwan hausawa akasar hausawa yasamo asaline tun iyaye da kakanni bikine da ake nuna farin ciki acikinsa da Kuma haduwar mutane wajen daya domino nuna farin ciki.
IRE- IREN BUKUKUWAN HAUSAWA
1* Bikin suna
2* Bikin aure
3* Bikin sallah
BUKIN SUNA: Bikin suna ya samo asaline tun iyaye da kakanni Kuma bikine da akeyin shin idan ansamu katuwa .
BUKIN AURE: Bikin aure ya Sami asaline tun iyaye da kakanni bikine da ake yinshi idan saurayi da budurwa sun fahimci junansu bikine na nuna farin ciki aciki da Kuma godiya ga Allah daya nuna muku wanna ranar.
0 Comments